Shaikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (Taron fadar Zazzau game da sallar juma'a)
Wannan bidiyo yana dauke da tattaunawan da akayi a fadar mai martaba Sarkin Zazzau Alh. (Dr.) Shehu Idris game da sallar juma'a wanda Shaikh Muhammad Auwal Albany yayi tare da daliban makarantar sa (Albany Science Academy) da hantsi, kafin rana tayi zawali (wato ta kai tsakiya).
Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved."