IBADA DA AKAI YI A RAMADAN - SHEIKH KABIRU GOMBE RAMADAN 1434
Wasu Ibadu ne akai so Mutum ya yi a watan Ramadan domin ya samu daman samun chikakkiyan lada da riba da akai samu a cikin watan Ramadan.
Waazin Modibo Adama
Yola Nigeria
19 Ramadan 1434"