Créer un site internet

WA'AZIN SHEIKH JA'AFAR A KAN YAN BOKO HARAM

Marigayi Sheikh Mahmud Ja'afar Adam yayi kokarin fadakarwa a game da matsifar da aiyukan yan boko haram take tattare da shi amma saboda kin irin kokarin da yakeyi wanda yake fallasa irin yaudarar su, ake zaton yan boko haram suka hallakashi, Allah Ya Ra'amce shi Ya saka shi cijin Aljanna, kuma su wadanda suka aikata wannan ta'addacin Allah Ya Taimaka A Kama su Ayi musu Hukunci."

  • 1 vote. Average rating: 2 / 5.