Shaikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria Wa'azozin Ivory Coast 1)
Wannan bidiyo na kunshe da jerangiyan wa'azozi da Shaikh Muhammad Auwal Adam Albani wanda ya gabatar a Abidjan, Ivory Coast, lokacin da ya je kasar domin halartar daurin aure. Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved."