Shaikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (Polio 2)
A cikin wannan bidiyo, Professor Haruna Kaita (Faculty of Pharmaceutical Sciences, A.B.U.) da Professor Ibrahim Ahmad Aliyu (Faculty of Law, A.B.U.) sun tattake wuri game da allurai na rigakafi musamman na POLIO (wato shan'inna) tare da bayanai gamsassu game da makircin da ke cikin alluran POLIO. A sha kallo lafiya. Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved."