Gidan ajiyan kayan Tarihi na farko a kasar Niger na litattafai addinin musulumci. a jahar Damagaram
anyi bikin bude gidan Tarihin ranar subdu 19 da watan mayu na 2022 tare da manyan wakillai na kaunati, dama Na kasar Allemagne, da malumai na jahar damagaram, da iyalin Chatima Mamadou. chetima na farko. dama sauran mutante.
Ankara karrama gidan tarihin da guraren ajiya na musaman .
Millions 13 ne wada kasar Allemagne ta zuba damin kara kwawata Gidan Tarihin na Jahar Damagaram Zinder Niger
http://djwezi.e-monsite.com
bibliothèque islamique Chetima Mamadou "